Amfani Da Illolin Hanyoyin Tsayar Da Haihuwa Na Har Abada
Assalamualaikum warahmatullah likita barka da warhaka, tambaya zanyi likita ina so idan na haihu in É—inke mahaifar saboda na haifi yara sun ishe ni ga shekaru yanzu ina da arba'in a duniya, toh inason in san miye advantage da disadvantage É—insa a likitance idan bashi da illah zanyi idan akwai i…
Social Plugin