Disclaimer
Never ignore any professional medical advice in seeking treatment or diagnoses because of any information you found on this website.
Copyright ©
It is equally not allowed for anyone to steal and reproduce any part of this website in any form and republish it elsewhere without the permission of the original author.
GargaÉ—i na musamman
Wannan gidan yanar gizo anyi shi ne kawai saboda ilmantar da mutane game da kiwon lafiya na zamani ta hanyar asibiti da kuma jan hankalin al'ummar Hausawa da sauran mutane domin su daina dogaro da wasu magungunan gargajiya da basu da tushe. Saboda haka dukkan rubutu ko ƙasidun da ke cikin wannan shafi baza su taɓa maye gurbin ganin likita ko zuwa asibiti ba.
Bugu da ƙari, marubucin wannan gidan yanar gizo ya barranta kansa ga duk wani kuskure da ya faru ta hanyar amfani da wannan shafi.
Haƙƙin mallaka
Ba'a yadda wani wanda ba likita ba yayi amfani da wani rubutu ko wata ƙasida a cikin wannan gidan yanar gizo yaje waje yana bada magani ba.
Ba'a kuma yarda wani ya saci wani sashe na wannan shafi ya wallafa wani wuri ba tare da izinin ainihin marubuci ba.