Yadda ake kare majinyata daga samun kurajen kwanciya: Mu'ujiza daga Alƙur'ani

Kurajen kwanciya, watau "pressure sore" ko kuma "bed sore" a turance, lahani ne ga fata zuwa tsoka sakamakon tsawaitar k...

Hukuncin Zihari Kamar Yadda Littafin Allah Yayi Bayani

 MENENE ZIHARI Zihari wata ɗabi’ace da Larabawa keyi tun zamanin Jahiliyyarsu ta farko, don su cutar da matansu.    Da zarar ɗayansu ya gaji...

Wasu daga cikin mu'ujizozin Alƙur'ani dangane da ilimin kimiyya da fasaha

Gabatarwa:  Babban abin da ya kamata a tuna shi ne cewa ilimi (Al-Ilim) a Musulunci shi ne Hasken shiryarwa (Huda) mai raba daidai da kuskur...

Fa'idodi guda biyar na yin Taƙawa daga Alƙur'ani maigirma

Gabatarwa: Allah maɗaukakin sarki yana cewa:  “Ya ku waɗanda suka yi imani!  Ku ji tsoron Allah kamar yadda ya kamata a ji tsoronsa”.  (Qur...

Wane ne zai iya yin fassarar ayoyin Alkur'ani? Bayanin Sheikh Imam Al-Nawawi

Gabatarwa: Haramun ne ga wani ya fassara Alqur'ani ba tare da ilimi ba, da kuma cancantar yin magana a kan ma'anoninsa ba. Hadisai d...

Hanyoyin Haddar Al-Qur'ani, Shawarwari ga Iyayen Yara

Haddar Alkur'ani gaba daya, mafarki ne da iyaye Musulmai da yawa suke yi a yau ga 'ya'yansu.  Kuma hakika, wannan manufa ce mafi...

Cikakken karatun litattafin Matnul_Jazariyya daga bakin Sheikh Dr. Muhammad Sani Abdullahi Jos

  1.  Matnul_Jazariyya 001.mp3 2.  Matnul_Jazariyya 002.mp3 3.  Matnul_Jazariyya 003.mp3 4.  Matnul_Jazariyya 004.mp3 5.  Matnul_Jazariyya 0...

Cikakken karatun litattafin Tuhfatul Aɗfaal daga bakin Sheikh Dr. Muhammad Sani Abdullahi Jos

Karatu na ɗaya (001).mp3 Karatu na biyu (002).mp3 Karatu na uku (003).mp3 Karatu na huɗu (004).mp3 Karatu na biyar (005).mp3 Karatu na shida...