Bayani Game Da Karkacewa Ko Lankwasher Azzakari
Gabatarwa: Maza da yawa sukan ga azzakarin su yana karkacewa a wani gefe, watau yana lankwashewa, idan azzakarin ya mike a lokacin da sha'awar su ta yin jima'i ta motsa, ko a lokacin yin fitsari. Wannan karkacewar ko lankwashewar azzakari ita ce ake kira "penile curvature" a tura…
Social Plugin