Diphtheria Outbreak in Nigeria: Understanding the Threat, Response, and Way Forward

Introduction  In recent months, Nigeria has been battling a concerning resurgence of diphtheria, a highly contagious bacterial infection tha...

Meke Kawowa Jarirai Dorawar Jiki Da Idanu?

Aslm Dr Allah albarkaceni da samun haihuwa bayan mun dan samu jinkirin samun haihuwar daga baya kuma Allah swa yabamu haihuwar ďa namiji bay...

Amfanin Shayar Da Jariri Ruwan Nono Zallah Har Na Tsawon Wata Shida

Ya ke uwa, kina da wata babbar kyauta da zaki bawa jaririn ki da babu wani abu da zai iya maye gurbin ta — Wannan shi ne madarar ruwan nonon...

Abubuwan Da Ke Kawo Kumburin Ya'yan Maraina

Idan ya'yan marainan (testes) na yaro ko babban mutum suka kumbura, wannan na iya zama alamar wata matsalar lafiya. Ga wasu daga cikin d...

Bincike Ya Tabbatar Da Yawan Sa Kai (Header) A Kwallon Kafa Yana Haifar Da Lahani Ga Ƙwaƙwalwa

Hukumomin kwallon kafa na kasashen turai sun yi ittifaƙi daga yanzu yara 'yan shekara 11 zuwa kasa ba za a riƙa koya musu buga ƙwallo da...

Hasken Hakora: Meke Kawo Cin Zuma A Hakoran Yara Da Yadda Ake Maganinsa?

Cin zuma, wanda ake kira da yaren likitanci "dental flourosis" lalurar hakora ce da ke sauya launin hakora zuwa ruwan ƙasa-ƙasa.  ...

Bayani Game Da Cutar Down Syndrome

Lalurar Down wacce ake kira 'Down Syndrome' a turance, ko kuma Trisomy-21 a kimiyyance, lalura ce da ake haifar yara da ita sakamako...

Shawarwari Zuwa Ga Iyaye Da Malamai Game Da Rataya Jakar Makaranta Ga Dalibai

Mene ne nauyin jakar da ya kamata yaro ya riƙa ratayawa domin kiyaye ciwon jiki da lafiyar gadon bayan sa? Wannan amsa na nan cikin shawarwa...

Bayani Game Da Matsalar Saurin Balaga (Precocious Puberty)

Precocious puberty wani yanayi ne na tangarɗar halitta da ke haddasa gaggawar bayyanar alamomin balaga tsakanin ƙananan yara mata kamin su c...

Matsalolin Shan Nono Ga Jariri Yayin Da Mahaifiya Ke Kwance

Shin ko kun san cewa idan jariri na shan nono a lokacin da uwa take kwance akwai hatsari a lafiyar jaririn? Shin an taɓa gaya muku shayar d...

Cardiovascular health: How are children affected?

The easiest thing to think could be that children are not affected by heart diseases because they are young. Sadly, this is not true! On the...

Yadda Jarirai Ke Shan Nono Har Na Tsawon Watanni Shida

Tambaya  Aslm Doctors don Allah kuban Shawara na kasance ina goyon "yan biyu, to exclusive breast feeding nake musu, toh yanzu wata...

Zubar Farin Ruwa Da Jini A Gaban Jarirai Mata

Aslm ina yiwa kowa fatan alkhairi, please Dr me ke sa gaban jarire mata ke fidda wani farin ruwa mai yauqi kamar madara wani lokaci ma harda...

Bayani Game Da Ƙurajen Cutar Karanbau (Chickenpox)

Gabatarwa Ƙaranbau cuta ce mai saurin yaɗuwa wadda ƙwayar cutar virus ta varicella-zoster (VZV) ke haifar wa. A turance ana kiran cutar kari...

Abubuwan Da Ya Kamata Iyaye Su Sani Kamin Yaye Yaro Daga Shan Nono

SLM meke kawo zubewar ciki INA da yaro mai wata 15 zan iya yaye shi sabo da na samu wani ciki. Sann Don Allah mene ne maganin ciwon nono da...

Me Yasa Ake Haihuwar Yara Da Nakasa Ko Tawaya? - Congenital Abnormalities

Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta ce kimanin jarirai dubu ɗari biyu da arba'in (240,000) ne ke mutuwa a duniya a cikin kwanaki 28 da hai...

Neonatal Conjunctivitis: Causes of Pink Eye and Eye Discharge in Newborn Babies

Our today's topic is neonatal conjunctivitis, inflammation of the conjunctiva in neonates, this is a very high yield topic, so let's...