Ya ke uwa, kina da wata babbar kyauta da zaki bawa jaririn ki da babu wani abu da zai iya maye gurbin ta — Wannan shi ne madarar ruwan nonon...
Abubuwan Da Ke Kawo Kumburin Ya'yan Maraina
Idan ya'yan marainan (testes) na yaro ko babban mutum suka kumbura, wannan na iya zama alamar wata matsalar lafiya. Ga wasu daga cikin d...
Bincike Ya Tabbatar Da Yawan Sa Kai (Header) A Kwallon Kafa Yana Haifar Da Lahani Ga Ƙwaƙwalwa
Hukumomin kwallon kafa na kasashen turai sun yi ittifaƙi daga yanzu yara 'yan shekara 11 zuwa kasa ba za a riƙa koya musu buga ƙwallo da...
Hasken Hakora: Meke Kawo Cin Zuma A Hakoran Yara Da Yadda Ake Maganinsa?
Cin zuma, wanda ake kira da yaren likitanci "dental flourosis" lalurar hakora ce da ke sauya launin hakora zuwa ruwan ƙasa-ƙasa. ...
Bayani Game Da Cutar Down Syndrome
Lalurar Down wacce ake kira 'Down Syndrome' a turance, ko kuma Trisomy-21 a kimiyyance, lalura ce da ake haifar yara da ita sakamako...
Shawarwari Zuwa Ga Iyaye Da Malamai Game Da Rataya Jakar Makaranta Ga Dalibai
Mene ne nauyin jakar da ya kamata yaro ya riƙa ratayawa domin kiyaye ciwon jiki da lafiyar gadon bayan sa? Wannan amsa na nan cikin shawarwa...