Mene Ne TargaÉ—e Da Kuma Abubuwan Da Ke Hanawa Targade Warkewa (Ligament Tear)

TargaÉ—e wani rauni ne dake faruwa ga tantanin da ke riÆ™e Æ™ashi da Æ™ashi a gaÉ“a. Wannan raunin  kan iya kasancewa sakamakon murÉ—ewa ko É—amewa...

Dental Health: Is Dental Implants Right For Me?

Have you considered getting dental implants and you're not sure whether they're right for you? There's a variety of reasons why ...

Bayani Game Da Tsiro A Cikin Ƙwan Haihuwa Na Mata (Ovarian Cyst)

Gabatarwa: Ovarian cyst wani tsiro ne ko kumburi a cikin maran mace wanda ke fitowa a cikin ƙwan haihuwa na mata. Ƙullutun ovarian cyst yana...

Yadda Ake Gashin Dankanoma Da Sauran Hanyoyin Kula Da Basir Mai Tsiro

Gabatarwa: Basir ko kuma dankanoma mai tsiro wanda aka fi sani da "hemorrhoids" ko kuma "piles" a turance, larura ce da ...

Arthritis and Joint Replacement: How to Control Pain of Arthritis

Both osteoarthritis and rheumatoid arthritis are conditions that can affect your joints and can lead to erosion of the cartilage. For exampl...

Uterine Fibroids: Types, Symptoms and Options for Management

Introduction  You visit a gynecologist with heavy periods and the gynecologist gives you a news. You have a fibroid in the uterus. Like mos...

Dental Health: How to Whiten your Teeth and Ways to Keep your Teeth Healthy

It's no secret that having yellow teeth can be a major confidence killer. If you're looking for ways to get rid of yellow teeth and ...

Hanyoyin Kiyaye Basir Mai Tsiro Cikin Sauƙi

Gabatarwa Basir mai tsiro wanda ake kira da "hemorrhoids" ko kuma "piles" a turanci, lalura ce da ke ci gaba da shan gur...

Yadda ake bada agajin gaggawa ga mutanen da suka yi hatsarin ababen hawa

 Gabatarwa: Hatsarin mota abu ne mai muni da yawa wanda ke haifar da wasu munanan raunuka har ma da mutuwa(1). A Najeriya, hukumar kiyaye ha...

Alamomin gargaÉ—i masu nuna ciwon zuciya

Gabatarwa: Kana neman alamomin gargaÉ—i masu nuna zuciyarka bata aiki yadda ya kamata? Dubban mutane na mutuwa a kowace shekara dalilin cutut...

Bayani Game Da Tsukewar Bututun Fitsari (Urethral stricture)

Gabatarwa: Tsukewar bututun fitsari cuta ce da ke damuwar maza masu shekaru dayawa. Wannan cutar tana daga cikin manyan abubuwan da ke kawo ...

Bayani game da É—an kanoma/basir mai tsiro da yadda ake maganin shi a asibiti (Haemorrhoid)

Gabatarwa: Bincike ya nuna cewa dankanoma yana damuwar mutum daya a duk cikin mutune ashirin a kasar Amurka. Haka zalika yana damuwar mutane...