Gabatarwa Sallar gawa wata muhimmiyar ibada ce a Musulunci wadda ake yi wa mamaci kafin a kai shi makabarta. Wannan sallah tana cikin fa...
Yadda Ake Wankan Janaba Daidai a Musulunci – Cikakken Bayani Mai Sauƙin Fahimta
Gabatarwa Wankan janaba wajibi ne ga duk Musulmi idan ya shiga halin janaba. Duk da cewa mutane da dama suna yin wanka, ba kowa ne yake...
Dandalin Alqur'ani Rumbun Hausawa
Yadda ake kare majinyata daga samun kurajen kwanciya: Mu'ujiza daga Alƙur'ani
Kurajen kwanciya, watau "pressure sore" ko kuma "bed sore" a turance, lahani ne ga fata zuwa tsoka sakamakon tsawaitar k...
Hukuncin Zihari Kamar Yadda Littafin Allah Yayi Bayani
MENENE ZIHARI Zihari wata ɗabi’ace da Larabawa keyi tun zamanin Jahiliyyarsu ta farko, don su cutar da matansu. Da zarar ɗayansu ya gaji...
Wasu daga cikin mu'ujizozin Alƙur'ani dangane da ilimin kimiyya da fasaha
Gabatarwa: Babban abin da ya kamata a tuna shi ne cewa ilimi (Al-Ilim) a Musulunci shi ne Hasken shiryarwa (Huda) mai raba daidai da kuskur...
Fa'idodi guda biyar na yin Taƙawa daga Alƙur'ani maigirma
Gabatarwa: Allah maɗaukakin sarki yana cewa: “Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku ji tsoron Allah kamar yadda ya kamata a ji tsoronsa”. (Qur...