Yadda Ake Gamsar da Mace a Lokacin Jima’i: Shawarwari don Inganta Dangantaka da Jin Dadin Aure

 Gabatarwa

Aure wani muhimmin abu ne da ke buÆ™atar kulawa da fahimta daga É“angarorin ma’aurata. Daya daga cikin muhimman sassan da ke Æ™arfafa aure da dangantaka shi ne jima’i. Amma da yawa daga cikin maza suna yawan tambaya: “Ta yaya zan iya gamsar da matata a lokacin jima’i?” ko kuma su matan suna tambayar "Yadda mace za ta samu gamsuwa a lokacin jima'i".

Wannan rubutun zai yi bayani dalla-dalla kan yadda ake gamsar da mace yayin jima’i, da abubuwan da ke Æ™ara É—aukar hankalin ta da sa ta jin daÉ—in soyayyar aure sosai. 

GargaÉ—i: Wannan rubutu anyi shi ne kawai saboda ilmantar wa da kuma inganta kyakkyawar zamantakewa da mu'amala tsakanin ma'aurata, duk wanda yayi ma rubutun wata mummunar fahimta, ko ya bashi wata mummunar ma'ana ko yayi amfani dashi ta hanyar da bata dace ba, toh ya ha'inci marubucin.

Yadda ake cin gindi


Abubuwan Da Zamu Tattauna

  • Fahimtar mace da bukatunta
  • Muhimmancin wasannin motsa sha'awa kamin jima’i (foreplay)
  • Muhimmancin Kalaman Motsa Sha'awa 
  • Yanayin da mace ke jin daÉ—in jima’i
  • Abubuwan da ke rage ko hana gamsuwa
  • Shawarwari na musamman daga masana
  • Kammalawa

1. Fahimtar Mace da Bukatunta

Mafi yawan maza suna daukan jima’i a matsayin aiki kawai, amma mace na buÆ™atar Æ™arin kulawa da fahimta kafin ta ji daÉ—in hakan. Fahimtar yadda jikinta ke aiki da kuma irin yanayin da ke motsa sha’awarta yana da matuÆ™ar muhimmanci.

A gaskiya miliyoyin mata suna fama da wannan matsala ta rashin gamsuwa a lokacin jima'i da mazajen su, har wasu matan ma suna tunanin basu da lafiya shi yasa basu samun gamsuwa yayin jima'i, wasu kuma mata suna ganin gamsuwa da kuma jindadin jima'i na maza ne kawai ba da mata ba.

Sai dai ina so na tabbatar muku da cewa wannan ba haka bane, mata ma na samun gamsuwa yayin jima'i kuma su ji ƙololuwar daɗin jima'i irin wanda maza ke ji a lokacin da suke kawowa. Kuma matan da ke tunanin basu da lafiya, toh baku da wata matsala lafiyar ku kalau, akwai abubuwan dake hana wasu matan samun gamsuwar jima'i ba kuma cuta ba ne mafi akasarin su.

Mafi yawancin matan da ba su taɓa yin jima'i ba, idan suka yi aure su kan iya daukan sama da watanni kamin su soma samun gamsuwa a yayin kwanciyar aure, wasu ma har sai sun soma haihuwa. Saboda shi gamsuwar mace a wajen jima'i ba kamar namiji bane, mace sai ta saba da jima'i sannan mijinta ya gano wuraren dake saurin sa ta gamsuwar kuma ya iya sarrafa wuraren ta yadda za ta samu gamsuwa.

Amma kuma babban matsalar rashin gamsuwar mata a lokutan su na jima'i yana ta'allaƙa ne a kan mazajen su, sune ba su iya sarrafa matan ba yadda ya dace har su iya gamsar da su.

Maza da dama suna É—aukar da zaran sun zura azzakarin su a cikin farjin matan su suka yi gwatso suka fidda maniyyi shikenan mace ma ta ta gamsu da yin jima'i. Wasu maza kuma suna tunanin dadewa kana yin gwatso a cikin matar ka shi ne zai gamsar da ita. Yawan dadewa idan har baka gane me take so ba, toh baza ka iya gamsar da ita ba. Gane abin da mace ke so a yayin jima'i da kuma dadewa kana yi mata shi, wannan shi ne zai gamsar da ita, ba lallai sai ka dade kana gwatso a cikinta ba.

Wasu maza ma sun daukar mace kamar wata inji kawai da zasu zo su gamsar da kansu da ita, ba tare da la'akari da ita ma tana da bukatar gamsuwar ba. Wannan shi yasa mata dayawa kan koka da cewa su basu san daɗin jima'i ba, saboda daga mazansu sun yi inzali toh shikenan jima'i ya ƙare, tun kamin wata mace ma ta fara jindadin jima'in. Watau ita mace ta zama kamar abin da kawai za'a zo a ji dadi a kanta, ita bata da bukatar jindadi. Wannan babban kuskure ne.

Ana yin jima'i ne domin samun jindadin duka mace da namiji, kuma namijin da ya san kansa shi ne wanda zai tabbatar da ya dage ya gamsar da matar sa da jindadin kwanciya ko da bayan shi ya gama gamsuwar. Mafi akasarin maza suna rigan mata gamsuwa, saboda haka akwai bukatar namiji ya san yadda zai sarrafa matar sa yadda zata gamsu da jindadin saduwa ko da bayan shi ya gamsu, ba kawai daga yayi inzali ya saka wandon sa yayi bacci ba. 

Yin haka cutar da mace ne, saboda ka motsa mata sha'awa, kuma ka kasa yi mata maganin wannan sha'awa, ko kuma ta fara jindadi kaɗan amma kamin ta gamsu da jima'i kai kuma ka kyale ta. Wannan shi yasa wasu lokuta mata suke hana mazajen su yin jima'i ko da sun neme su a shimfida, saboda matan sun san za'a tayar musu da ƙayar baya ba tare da magani ba.

Idan kuna so ku gane yadda mata suke ji idan an fara jima'i dasu basu gamsu ba aka daina, ku daukar kamar namiji ne, ya fara jin dadin jima'i, yana ciki yana gwatso, har kila ma ya kusa kawowa, sai kawai matar sa ta janye jikinta ta tashi kan gado ta nuna cewa ita kam ta gaji kuma bazata iya cigaba da jima'i ba. Yaya kuke ganin mijin zai ji? Toh fa wannan shi ne kwatankwacin abin da mata ke ji a duk lokacin da kuka yi jima'i da su kuka gaji kuma baku  iya gamsar da su ba.

Kashi 80 na maza ba su da ilimin sanin ɗan tsakan mace (clitoris) shi ne sirrin jima'in ta, wasu maza ba su da fahimtar da za ka kwana kana cancankar farjin matar ka da azzakarin ka muddin ba zaka taɓa mata dan tsakan ta ba, toh aikin banza kake yi ga wasu matan.

Haka nan kuma wasu mazan sun kasa fahimtar cewa akwai wasu yanayi na kwanciyar jima'i da idan kana yi da matarka ba zata taɓa samun gamsuwa ba ko dai saboda azzakarin ka baya iya zungoro mata inda take so saboda ƙanƙantar sa, ko kuma yana wuce mata maƙura saboda tsayin sa ko girmansa, nan ma dole ne ku fahimci yanayin da zai iya sa mace ta samu biyan bukata.

Dole ne ku fahimci yanayin kwanciyar jima'i da zaku yi wanda zai sama wa matar gamsuwa sosai ta hanyar baiwa mijinta dama ya taba ko ya shafa ko azzakarin sa ya zunguri duk wani wuri da take jindadin a taɓa mata a lokacin jima'i.

2. Muhimmancin Wasannin Motsa Sha'awa Kamin Fara Jima'i (Foreplay)

Wasannin motsa sha'awa kamin soma jima'i su ne sinadarai na farko dake saita mace a hanyar da za ta samu gamsuwa. Musamman wasa da dan tsakan ta, sakace da kuma shafa mata nonuwa. Wasan motsa sha'awa wani babban sirri ne wajen gamsar da mace. Wannan ya haÉ—a da:

  • Shafa mace cikin laushi da kulawa
  • Sumbata da runguma
  • Kalaman soyayya masu sanyi da daÉ—i
  • Cusa hannu cikin gashin kanta, ko shafar Æ™irjin ta
  • Wasa da nonuwan ta
  • Wasa da gabanta
  • MaÆ™alewa a jikin ta
  • Shafa mata kunkumi da duwawu
  • Da dai sauran wasannin da zasu tayar ma kowace irin mace da hankali.

Mace tana buÆ™atar lokaci kafin jikinta ya shirya. Idan ka hanzarta fara jima’i ta hanyar shiga a cikin ta ba tare da kayi wasannin motsa sha'awa ba, za ka rage yiwuwar ta gamsu, ea kuma rage jindadin jima'in baki daya. Saboda akwai bukatar namiji ya shafe aÆ™alla mintuna goma zuwa sha biyar yana wasannin motsa sha'awa da mace kamin ya afka a cikinta baki daya.

3. Muhimmancin Kalaman Motsa Sha'awa 

Magana da kalaman soyayya suna É—aga darajar soyayya yayin jima’i. Idan ka yi magana cikin tausayi da natsuwa, mace tana jin cewa tana cikin aminci. Ka tambaye ta ko tana jin daÉ—i, ko akwai wani abu da take so kayi mata, ko inda take jin daÉ—i.

4. Yanayin Da Mace Ke Jin DaÉ—in Jima’i

Ba kowacce mace ke jin daɗi a yanayi ɗaya ba. Wasu na son su kwanta ƙasa, wasu na son a dora su a sama, wasu kuma na son a yi da su namiji yana a bayansu ko a gefe. Yana da kyau ku fahimci yadda matar ku take jin daɗi da wanne salon kwanciyar aure ne yafi mata daɗi.

> Shawara: Kada ka takura ta a wuri É—aya ko salo guda daya da kai kafi so. Ka ba ta dama ta bayyana ra’ayinta.

5. Abubuwan Da Ke Hana Mace Gamsuwa Yayin Jima'i 

Daga cikin abubuwan da ke hana mace jin daÉ—in jima’i sun haÉ—a da:

  1. Rashin tsafta daga wajen namiji
  2. Hanzari da rashin iya wasannin motsa sha'awa 
  3. Mace na cikin damuwa ko gajiya
  4. Tilasta mace yin jima'i ko yin jima'i da mace a lokacin da ba ta da ra'ayin haka
  5. Matsalolin lafiya kamar ciwon mara, infection ko bushewar gaba.
  6. Rashin soyayya a tsakanin ma'aurata 
  7. Rashin zaman lafiya da shakuwa tsakanin ma’aurata

Dukkan waÉ—annan na iya hana mace jindaÉ—i. Don haka, dole ne mijin ya fahimci halin da take ciki kafin neman jima’i dagareta.

6. Shawarwari Na Musamman Don Gamsar da Mace


1. Kiyaye tsafta: Wanke jiki da bakinka kafin jima’i.

2. Koyi yadda za ka shafa mace: Kada ka takura ta ko kayi da ƙarfi.

3. Gane wuraren jin daɗinta: Irin su nono, kunnenta, leɓenta, cinyarta, kunkuminta da dan tsakanta.

4. Yi amfani da yatsunka kafin zakari: Yi amfani da yatsun ka wajen shafa mata dan tsaka da wasa da gabanta kamin ka shige ta, hakan yana taimakawa wajen sakata fitar da ruwan ni'ima da kuma sanya jikinta shiryawa ta yadda zaka shiga a cikinta ba gargada.

5. Kada ka wuce kanta wajen motsi: Yi jima’i cikin natsuwa da hankali, ba da hauka ko hanzari ba.

6. Ka saurare ta: Idan tana cewa “a’a”, ka dakata. Hakan yana Æ™arfafa amincewa da kai.

7. Ka karanta jikinta: Idan tana numfashi da sauri, ko nishi mai nauyi ko sambatu, hakan yana nuna tana jin daÉ—i.

7. Sakamakon da Namiji Zai Samu idan Yana Gamsar da Mace

Idan mace ta gamsu da jima’i, tana:

  1. Yawan murmushi da annuri
  2. Karfafa soyayya da kauna a gidan aure
  3. Mace tana kara son namiji idan taji dadin jima'i dashi
  4. Rage sabani da rikice-rikicen aure
  5. Tana son kusantar mijinta koyaushe
  6. Ta fi zama lafiya da samun nutsuwa a gidan aure

Gamsar da mace ba kawai don jin daɗin jiki ba ne, amma yana ƙarfafa zaman lafiya da aure mai ɗorewa. Wasu mata kan iya kashe auren su saboda kawai basa samun gamsuwar jima'i da namiji.

8. Kammalawa

Gamsar da mace a lokacin jima’i ba abu ne mai wahala ba idan mijin ya Æ™uduri niyyar fahimtar mace da bukatun ta, tausayi da soyayya. Yin jima’i tare da kulawa da shiri yana Æ™ara É—aÉ—in soyayya. Idan kuna da matsala, ku yi magana da juna ko ku nemi shawarar likitoci Æ™wararri.


Rubutu Masu Alaka 

1. Yadda Ake Tsokano Sha’awa Budurwa Cikin Ladabi da Fahimta

2. Yadda Ake Tsokano Sha'awar Namiji Zuwa Kwanciyar Aure 

3. Bayanin Saduwar Aure Da Yadda Ake Daukar Ciki (Conception)

4. Yadda Ake Shirin Saduwar Aure: Abubuwan Da Ya kamata Mata Suyi Kamin Saduwa Da Namiji

5. Ire-iren Azzakari Da Sahihan Bayanai Akan Azzakarin Namiji

Nassashi

Yadda Ake Gamsar da Mace a Lokacin Jima’i: Shawarwari don Inganta Dangantaka da Jin Dadin Aure