Taimakon Gaggawa Da Ya Kamata Kowa Ya Sani Don Ceto Rayuwar Masu Ciwon Sugar
Ciwon sugar wanda aka fi sani da diabetes da turanci yazama ruwan dare a cikin al'umma a yanzu, in kai baka dashi toh ba za'a rasa wani daga cikin makusanta ko maÆ™wabta da ke fama da wannan ciwon ba. Ga abubuwan da yakamata mu sani game da ciwon sugar , dan ceto rayuwan masu fama da ciwon …
Social Plugin