Cikakken Bayani akan Ciwon Kunne mai Ruwa (Otitis Media): Alamomi, Abubuwan Dake Kawoshi da Yadda ake Magani

Gabatarwa Otitis Media cuta ce da ke kama sashen kunne na tsakiya (middle ear), wato ɓangaren da ke bayan eardrum (labulen kunne). Wannan cu...

Matsalar Toshewar Hanji Mai Tsanani (Acute Intestinal Obstruction) : Cikakken Bayani a Harshen Hausa

Gabatarwa Acute Intestinal Obstruction—ma'ana Toshewar Hanji Mai Tsanani—cuta ce mai hatsari da ke faruwa idan abin da ke cikin hanji (a...

TRAUMAGEL: Sabon Maganin Tsayar da Zubar Jini Nan Take – Fasahar da Za ta Ceci Miliyoyin Rayuka

Traumagel - Maganin gam ma tsayar da jini Kididdiga daga sassan duniya na nuna cewa zubar da jini — musamman sakamakon haɗurran mota, haihuw...

Bidiyon Yadda Ake Yiwa Mace Mai Ciki Tiyatar CS

Mai gabatarwa da kuma hada faifan bidiyo: Dr. Nasiha Z.H

Mene Ne Targaɗe Da Kuma Abubuwan Da Ke Hanawa Targade Warkewa (Ligament Tear)

Targaɗe wani rauni ne dake faruwa ga tantanin da ke riƙe ƙashi da ƙashi a gaɓa. Wannan raunin  kan iya kasancewa sakamakon murɗewa ko ɗamewa...

Dental Health: Is Dental Implants Right For Me?

Have you considered getting dental implants and you're not sure whether they're right for you? There's a variety of reasons why ...

Bayani Game Da Tsiro A Cikin Ƙwan Haihuwa Na Mata (Ovarian Cyst)

Gabatarwa: Ovarian cyst wani tsiro ne ko kumburi a cikin maran mace wanda ke fitowa a cikin ƙwan haihuwa na mata. Ƙullutun ovarian cyst yana...

Yadda Ake Gashin Dankanoma Da Sauran Hanyoyin Kula Da Basir Mai Tsiro

Gabatarwa: Basir ko kuma dankanoma mai tsiro wanda aka fi sani da "hemorrhoids" ko kuma "piles" a turance, larura ce da ...