Yadda ake kamuwa da cutar HIV/AIDS ta hanyar saduwa

Assalamu Alaikum. Dr barka da safiya dan allah inada tambaya. Likita, shekara 12 baya wata ƙanwata su ka haɗu da "yanfashi a gidan yaya...

Ko Mace Za Ta Iya Daukar Ciki Ta Hanyar Amfani Da Wandon Namiji Da Ke Dauke Da Ruwan Maniyi?

Tambayoyi  1. Wani abu ne ya daure min kai nake son don Allah a wayar min da kai game da shi l. Akwai can wani lokaci a wani group É—in mu na...

Yadda Jarirai Ke Shan Nono Har Na Tsawon Watanni Shida

Tambaya  Aslm Doctors don Allah kuban Shawara na kasance ina goyon "yan biyu, to exclusive breast feeding nake musu, toh yanzu wata...

Abincin Mai Ciwon Hepatitis B

Assalamu Alaikum WarahmatulLah likita barka da warhaka, ina yi maka fatan alkhairi, Allah ya taimake ka fiye da yadda kake taimakon mu. Liki...

Dalilin Da Yasa Ba'a Cin Abinci Ko Shan Ruwa A Lokacin Karin Jini A Asibiti

Slm  Likita Ina da tambaya 2_3 1. Shine me yasa idan ana ma mutum Æ™arin jini bai ci bai sha ko karin ruwa, kamar yadda na ga wasu ma aikatan...

Cututtukan Da Ke Sanya Yawan Shan Ruwa Da Fitsari

Assalamualaikum don Allah mene n yake sa mutum kusan ko da yaushe yayi ta jin ƙishirwa kamar me azumi, kuma in tasha ruwan maƙogwaro baya ƙo...

Abubuwan Da Ke Kawo Kurajen Gaba Ko Kumburin Gaban Mace

Aslm Dr Dan Allah nazo tambaya da neman taemako. Banyi magana a grp ba sbd ina da Yan uwa aciki. Dr wani Dan kurjine y fitomin kamar tsuro a...

Zubar Farin Ruwa Da Jini A Gaban Jarirai Mata

Aslm ina yiwa kowa fatan alkhairi, please Dr me ke sa gaban jarire mata ke fidda wani farin ruwa mai yauqi kamar madara wani lokaci ma harda...